
Kwamishinan ‘Yan sandan jihar ne ya sanar dakatar da hawan sallah saboda tsaro
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa ba za a yi Hawan Sallah ba a Kano.
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya wallafa sanarwar a shafinsa na Facebook da wani hoto na kwamiushinan
A hoton da akwai Kwamishinan ‘Yan Sanda da Daraktan Hukumar DSS da Kwamanda na Barikin Sojoji da Kwamandan Rundunar Sojin Sama da ke jihar suka ɗauka tare a yayin sanarwar.
Karin bayani nan tafe