
Dignitaries gather in front of the coffin of Nigeria's late president Umaru Yar'adua during the state burial in his home town of Katsina May 6, 2010.Thousands of mourners attended the funeral in the northern Nigerian town of Katsina on Thursday of President Yar'Adua, who died in the capital Abuja after a long illness. REUTERS/Sani Maikatanga(NIGERIA - Tags: POLITICS OBITUARY)
An daga jana’izar tsohon shugaba Muhammadu Buhari zuwa ranar Talata.
A baya, an shirya gudanar da jana’izar ce a ranar Litinin da misalin karfe 2:00 na rana a Daura
Tuni Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya isa birnin Landan inda Buhari ya rasu domin taho da gawar a bisa umarnin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Katsina da sauran wasu manya daga Najeriya suka suna birnin Landan don raka gawar zuwa gida Najeriya.
Ana sa rai shugaba Bola Tinubu zai halarci jana’izar a Daura inda za a binne tsohon shugaban
Muhammadu Buhari ya rasu a birnin Landan a ranar Lahadi bayan rashin lafiya