A madadin hadakar al’umar garin Kaura Goje, Gwagwarwa, Gawuna, Riga, da Gamar Fulani suna mika godiya ta Musamman ga zababben gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf
bisa cika alkawarin da yayi musu na sauyawa Makarantar Maikwatashi matsuguni ya dawo musu da ita kusa da al’umma tare da kara fadada makarantar yadda alummar wannan yanki zasu amfana da ita cikin sauki.haka Kuma
Al.ummar sun bayana yarda yarasu Mata suke fama da barazanar masu taresu a hanya suyimusu kwacen a saban gari amma yanxu Mai Girma gwamna abba k Yusuf ya share musu kukan da suka Dade sunayi a kan wannan makaranta ta Chikin Sabon gari Maikwatashi
Sanarwa Dr Abdullahi Umar
Shugaban wannan hadaka
