Labarai Labaran Kano Gwamnatin jihar kano ta zama ta farko wajen bada gudumawar kudi don bunkasa samar da abinci – UNICEF Muhammad Bashir Hotoro July 30, 2025 754 Asusun tallafawa kananan yar na majalisar dinkin duniya UNICEF ya yabawa gwamnatin jihar Kano bisa yadda ta... Read More Read more about Gwamnatin jihar kano ta zama ta farko wajen bada gudumawar kudi don bunkasa samar da abinci – UNICEF
Da dumi-dumi Labarai Gwamnan Kano ya rantsar da Sarkin Lafiya a matsayin uban jami’ar Northwest July 26, 2025 1004 Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sabon uban jami’ar ne yayin bikin yaye ɗaliban da suka... Read More Read more about Gwamnan Kano ya rantsar da Sarkin Lafiya a matsayin uban jami’ar Northwest
Labarai Da dumi-dumi NPC ta yi bita ga manyan hukumomin jihar Kano July 25, 2025 582 Faisal Abdullahi Bila Hukumar Kidayar Jama’a ta kasa National Population Commission NPC ta ce, ta gamsu da... Read More Read more about NPC ta yi bita ga manyan hukumomin jihar Kano
Da dumi-dumi Labarai L-Pres ta jagoranci sansanta rikicin Fulani Makiyaya da Hausa Manoma a karamar hukumar Takai. July 24, 2025 969 Aminu Abdullahi Ibrahim Kwamitin sasanta manoma da makiyaya na gwamnatin Kano (L-PRES) karkashin ma’aikatar noma da albarkatun... Read More Read more about L-Pres ta jagoranci sansanta rikicin Fulani Makiyaya da Hausa Manoma a karamar hukumar Takai.
Labarai Labaran Kano Daraktocin Mulki na Kananan Hukumomin kurike Gaskiya da Amana – Shugaba July 21, 2025 995 Zauran Daraktocin Mulki na kananan hukumomi 44 na jihar Kano ya bukaci Daraktocin kananan hukumomin jihar da... Read More Read more about Daraktocin Mulki na Kananan Hukumomin kurike Gaskiya da Amana – Shugaba
Labarai Labaran Kano Majalisar dinkin duniya ta kudiri aniyar tallafawa gwamnatin Kano a bangarori da dama. July 20, 2025 690 Majalisar dinkin duniya ta kudiri aniyar tallafawa gwamnatin Kano a bangarori da dama domin dacewa da muradun... Read More Read more about Majalisar dinkin duniya ta kudiri aniyar tallafawa gwamnatin Kano a bangarori da dama.
Labarai Labaran Kano Littafin da Dr. Usman ya kaddamar a Kano ya haifar da nazari kan waye gaskiyar Wanda ya mallaki Najeriya-Talakawa Ko ’Yan Siyasa? July 20, 2025 426 Daga Mukhtar Yahya Usman A ranar Asabar da ta gabata ne tsohon Ministan Tsare-tsare da na kudi... Read More Read more about Littafin da Dr. Usman ya kaddamar a Kano ya haifar da nazari kan waye gaskiyar Wanda ya mallaki Najeriya-Talakawa Ko ’Yan Siyasa?
Da dumi-dumi 2 Labarai Hotuna: Ziyarar Tinubu Kano Ta’aziyyar Aminu Dantata July 18, 2025 867 Shugaba Tinubu ya sauka a Kano a filin Jirgin Saman Malam Aminu Kano da misalin karfe 3... Read More Read more about Hotuna: Ziyarar Tinubu Kano Ta’aziyyar Aminu Dantata
Labarai Labaran Kano Jami’ar Koyar da Aikin Gona Ta Garin Kura Na Dab da Kafuwa – Sanata Hanga July 18, 2025 640 Sanatan Kano ta tsakiya sanata Rufa’i Sani Hanga ya ce, Jami’ar Koyar Da Aikin Gona ta za... Read More Read more about Jami’ar Koyar da Aikin Gona Ta Garin Kura Na Dab da Kafuwa – Sanata Hanga
Labarai Da dumi-dumi Tinubu Zai Ziyarci Kano Ta’aziyyar Dantata July 18, 2025 610 A yau Juma’a ne Shugaban ƙasa Bola Ahmad zai zo jihar Kano domin ta’aziyyar rasuwar Aminu Alhasan... Read More Read more about Tinubu Zai Ziyarci Kano Ta’aziyyar Dantata