Saurari premier Radio
35.9 C
Kano
Tuesday, April 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsAtiku

Tag: Atiku

spot_imgspot_img

Tinubu ya soki yinkurin Atiku na shigar da sabbin shaidu gaban kotun koli

Kabiru Bello Tukur Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu yace abinda Jamiyyar PDP da ɗan takarararta Atiku Abubakar ke kokarin yi na shigar da sabbin shaidu...

Jami’ar Amurka ta fitar da takardun karatun Tinubu

Jamiar jihar Chicago ta tabbatar da cewa shugaba Bola Tinubu halastaccen dalibin jamiar ne, inda ya kammala karatu a jamiar a 1979. Wata sanarwa da...

Dole gwamnati ta saukakawa mutane radadi kan batun sauyin kudi -Atiku

Hafsat Bello Bahara   Dan takarar shugaban kasa a jamiyyar PDP Alh. Atiku Abubakar yabi sahu dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP Sanata Rabiu Musa...

Atiku ya nemi ayi masa addu’a kar ya kara kiba.

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya nemi jama'a da suyi masa addu'a kar ya kara kiba.   Ya bayyana...

Bani da buri da ya wuce hidimtawa yan Najeriya –Atiku

Karibullah Abdulhamid Namadobi   Tsohon mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba shi da wani buri face...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img