Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya sauka a jihar Kano domin ziyarar ta’aziyyar rasuwar marigayi Alhaji Aminu Dantata.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ne ya tarbi Shettima a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, a ranar Alhamis sannan ya raka shi zuwa gidan marigayin dake unguwar Koki.
Ga yadda ziyarar ta kasance cikin hotuna
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima a yayin saukarsa a filin jirgin saman Malama Aminua Kano domin ziyararGwamana jihar Kano Abba Kabir Yusuf tare da sauran manyan jami’an gwamnatin a yayin tarbar babban bakon a filin jirgin saman KanoGwamnan na gabatar da manyan jami’an gwamnatin Kano ga Mataimakin Shugaban KasaMataimakin Shugaban Kasa da Gwamnan Kanno da kuma iyalan marigayi Dantata yayin ta’aziyyar Mataimakin Shugaban Kasa na gabatar da jawabinsa na ta’aziya Mataimakin Shugaban Kasa na sa hannu a littafin ziyarar manyan baki a bayan kammala ziyarar a gidan marigayin