A daren Lahadi ne Allah Ya yi wa Nura Shariff rasuwa, daya daga cikin tsaffin jaruman Kannywood kuma mai daukar hoto kuma mai bada umarni. Wanda kafin rasuwarsa Manajan shiraye-shirye ne Kamfanin ABNUR na Abdul Amart.
An yi jana’izarsa ne ranar Litinin, ga yadda jana’izar ta kasance da kuma wasu daga cikin wadanda suka halarta daga ‘yan uwa da abokan arziki na masana’antar KANNYWOOD a ciki hotuna.










Hotuna: Aliyu Sabo Bakin zuwo
