Aminu Abdullahi Ibrahim
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan dokar kafa Makarantar Gaya Polytechnic.
Ya sanya hannun a Juma’ar nan yayin da ya karbi dokar bayan sahalewar majalisar dokokin Kano.
An yi Bikin bude gidan gwamnan Kano na farko a tarihi
al’umar garin Kaura Goje, Gwagwarwa, Gawuna, Riga, da Gamar Fulani suna mika godiya ta Musamman ga zababben gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf
Gwamna Yusuf ya bayyana cewa kafa wannan makaranta ta kimiyya da fasaha zai baiwa matasa damar koyon ilimin zamani da kwarewar da ake buƙata wajen habaka tattalin arziki.
Ya kuma jaddada aniyar gwamnatinsa na inganta ilimi a matakai daban-daban domin ƙarfafa jigon ci gaban jihar.
