Tabbatar da shugabanci Nagari, tare da taimakawa al`umma wajan samar da Dimokradiyya mai Inganci, ta yadda al`ummar nagariya zasu amfana ba tare da wani nuku-nuku ba.
Buri
Burin premier Radio ne, kasancewa Gidan radio daya tilo dake jan ragamar samar da labarai sahihai, shirye shirye na musamman, wasanni, da kuma kade-kade, harma da tattauna al`amuran yau da kullum na ciki da wajen Najeriya.