Labarai Labaran Kano Ɗan asalin Jiha Kano ya kirkiro sabuwar hanyar da tsirrai za su riƙa samun sinadarin taki daga Iska. Muhammad Bashir Hotoro March 11, 2026 52 Wani masanin kimiyya ɗan Najeriya, Mubarak Mahmud, wanda ke aiki a ƙasar France, ya jagoranci wani bincike... Read More Read more about Ɗan asalin Jiha Kano ya kirkiro sabuwar hanyar da tsirrai za su riƙa samun sinadarin taki daga Iska.
Labarai Cutar shan Inna ta sake bulla a Jihar Zamfara March 10, 2026 23 Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da samun sabbin rahoton kamuwa da cutar shan inna (polio) a jihar.... Read More Read more about Cutar shan Inna ta sake bulla a Jihar Zamfara
Labarai Matasa biyu sun mutu bayan fadawa tafki a Kumbotso March 10, 2026 32 Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu matasa biyu bayan da suka fada... Read More Read more about Matasa biyu sun mutu bayan fadawa tafki a Kumbotso
Labarai Trump ya ce yaƙin Amurka da Iran ya kusa zuwa karshe March 10, 2026 57 Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yaƙin da ƙasarsa ke yi da Iran na iya karewa... Read More Read more about Trump ya ce yaƙin Amurka da Iran ya kusa zuwa karshe
Labarai Siyasa Hukuncin kotu: kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP zai yi taron gaggawa a Abuja March 10, 2026 28 Bayan hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara da ya tabbatar da soke babban taron jam’iyyar Peoples Democratic Party... Read More Read more about Hukuncin kotu: kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP zai yi taron gaggawa a Abuja
Labarai Amurka ta gargadi Amurkawa mazauna Najeriya kan yiwuwar gudanar da zanga-zanga mai tsanani a Abuja a Larabar nan March 4, 2026 73 Ofishin jakadancin Amurka a Abuja ya gargadi Amurkawa mazauna Najeriya kan yiwuwar gudanar da zanga-zanga mai tsanani... Read More Read more about Amurka ta gargadi Amurkawa mazauna Najeriya kan yiwuwar gudanar da zanga-zanga mai tsanani a Abuja a Larabar nan
Labarai Jimillar kudaden Harajin VAT da Najeriya ke samu sun ƙaru zuwa sama da tiriliyan 1.08 tiriliyan daya a watan Janairun 2026 March 4, 2026 69 Aminu Abdullahi Ibrahim Jimillar kudaden Harajin VAT da Najeriya ke samu sun ƙaru zuwa sama da tiriliyan... Read More Read more about Jimillar kudaden Harajin VAT da Najeriya ke samu sun ƙaru zuwa sama da tiriliyan 1.08 tiriliyan daya a watan Janairun 2026
Labarai Tsaro Hukumar tsaro ta DSS ta murƙushe kungiyar safarar makamai a Gombe, Ta kwato rokoki March 3, 2026 55 Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta sanar cewa jami’anta sun murƙushe wata ƙungiyar da ake zargi... Read More Read more about Hukumar tsaro ta DSS ta murƙushe kungiyar safarar makamai a Gombe, Ta kwato rokoki
Labarai Siyasa Ɗan tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya ajiye muƙaminsa a gwamnatin Adamawa March 3, 2026 67 Adamu Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa na Kwamishinan... Read More Read more about Ɗan tsohon mataimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya ajiye muƙaminsa a gwamnatin Adamawa
Labarai Sojoji sun ƙwato dabbobi 257 bayan daƙile harin ɓarayin shanu a ƙaramar hukumar Gwarzo ta jihar Kano March 2, 2026 81 Sojoji ƙarƙashin dakarun haɗin gwiwa na JTF sun ƙwato dabbobi 257 bayan daƙile wani harin ɓarayin shanu... Read More Read more about Sojoji sun ƙwato dabbobi 257 bayan daƙile harin ɓarayin shanu a ƙaramar hukumar Gwarzo ta jihar Kano