A daina tsangwama da kyamar matan da suka kamu da larurar yoyon fitsari musamman a arewacin Najeriya, domin suma yaya ne kuma mutane ne kamar kowa.
Sako daga Kungiyar kula da kiwon lafiya ta African Health Communication Fellowship 2025.
https://www.facebook.com/share/v/1B37QYCKZX/
