An gudanar da jana’izar Galadiman Kano Abbas Sunsusi a Kofar Kudu Fadar Sarkin Kano da safiyar Laraba daga bisani aka kai shi makabartar ta Gandu.
Ga yadda jana’izar ta kasance cikin hotuna.
Isowar gwamna Abba Kabir Yusuf fadar sarkin Kano domin ta jana’izarGawar marigayin ana shirin yi mata sallah (Hoto: Ahmed Hamisu Gwale)Sarkin Kano Muhammadu Sunusi tare da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da kuma sauran baki kafin jana’izar (Hoto: Gida-gida TV)Limamin Kano Farfesa Zaharaddeen da Manyan baki da kuma sauran jama’a yayin sallar Jana’izar (Hoto: Ahmad Hamisu Gwale)Shugaban APC Abdullahi Abbas kuma da ga marigayi tare gwamna Kano da Mataimkinsa a makarbarta wajen bizne GaladimanAbdullahi Abbas da gwamnan da Mataimakinsa da kuma Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa a yayin jana’izar Gwamna da mataimakinsa da sauran manyan jami’an gwamnatin Kano a yayin ziyarar ta’aziyya a gidan marigayin (Hoto: Gida-Gida TV)Abdullahi Abbas na rakiyar gwamna da ayarinsa bayan jana’iza da kuma ziyarar ta’ziyyar mahaifinsa Galadiman Kano (Hoto: Gida-Gida TV)