An karrama gwamna Kano Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamna ma fi kwazo a nahiyar Afrika.
An gudanar da bikin ne a birnin Marrakech ta kasar Morocca a ranar Asabar.
Ga yadda bikin ya gudana cikin kayatattun hotuna
Gwamna Abba Kabir Yusuf a yyayin karbar lambar yabon a yayin bikin Gwamna Abba Kabir Yusuf tare da sauran wadanda aka karrama daga sauran kasashe a bikin Gwamna Abba Kabir Yusuf na gabatar da jawabin godiya a taron
Gwamna da wasu daga cikin ‘yan rakiyarsa a zuwa bikin karramawar