Ministan harkokin cikin gida na kasar Olubunmi Tunji-Ojo ya sanar da hakan, inda ya ce gwamnatin tarayya ta umurci da gaggauta kwace wadannan lambobi na NIN da aka ba yan Nijar.
Rijistar yan kasashen ketare na yaudara ya dade yana daukar hankali, inda a baya hukumomin tsaro suka bankado wasu jami’an NIMC dake yiwa yan kasar waje rijistar ba bisa ka’ida ba.
Hukumar samar da lambar zama dan kasa ta gano sama da yan Jamhuriyar Nijar 6,000 da aka yi wa rajista ba bisa ka’ida
Hukumar kula da bada shaidar zama dan kasa ta gano sama da yan Jamhuriyar Nijar 6,000 da aka yi wa rajista ba bisa ka’ida, lamarin da ya sa Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin a tsaftace tsarin cikin gaggawa.