Gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf ya jagoranci bikin ranar ma’aikata a jihar Kano.
Ga yadda bikin ya gudana a filin wasa na Sani Abacha cikin hotuna a ranar ra 1 ga watan Mayu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Mataimakinsa Kwamared Aminu Abdussalam a yayin taron Gwamna tare da Shugaban Ma’aikatan jihara Kano Malam Abdullahi Musa a taronWasu kungiyin ma’akata a yayin faretin ban girma ga gwamna a taronKada daga cikin jam’ar data taru a bikin Kungiyar ‘yan jaridu a taron Gwamna tera da daya daga manyan jami’an jihar a taronDaya daga cikin daliban makaranta jihar na mika kyauta ga gwamna a yayin tarona
Tuni gwamanatin tarayya ta ayyana wannan rana a matsayin ranar hutu a duk fadin kasar, an kuma gudanar da irin wannan tarukan a duk jihohin kasar a har da babban birnin tarayya Abuja.