
A ranar Asabar aka yi bikin jana’izar Fafafroma Francis shugaban darikar Katolika na duniya.
Taron jana’izar ya samu halartar shugabanin kasashen duniya a birnin Roma na kasar Italy ciki har shugabannin Afrika.
Ga fuskokokin wasu daga cikin shugabannin da kuma yadda aka gudanar da jana’izar cikin hotuna.








