
A safiyar ranar Juma’a ne aka gudanar da jana’izar fitaccen malamin Islama Dakta Idris Abdulaziz Dutsin Tanshi a filin unguwar Games Village dake garin Bauchi.
Ga yadda jana’izar ta gudana cikin hotuna kamar yadda Honorabul Mohammad Muhammad ya watsa kai tsaye a shafinsa na Facebook.





Malamin ya rasu ne ranar Alhamis da dare bayan ya sha fama da rashin lafiya.