Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiUba Ya Bukaci Kotu Ta Daure Dansa Har Abada A Kano

Uba Ya Bukaci Kotu Ta Daure Dansa Har Abada A Kano

Date:

Wani mahaifi ya yi karar dansa a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke  zamanta a Fagge ’Yan Alluna a Jihar Kano bisa damun sa da ya yi da sace- sace da kuma shaye-shaye.

Mahaifin wanda aka boye sunansa ya nemi kotun ta daure dansa har illah ma sha Allah.

Mai gabatar da kara, Abdul Wada, ya karanta masa kunshin  tuhumar inda nan take  ya amsa laifinsa.

Alkalin kotun, Mai Shari’a  Malam Umar Lawan Abubakar, ya dage sauraren shari’ar zuwa ranar 6 ga watan Yuni 2024 don yanke hukunci.

 

 

 

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...