Saurari premier Radio
24.7 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiTinubu ya rantsar da sabbin Ministocinsa

Tinubu ya rantsar da sabbin Ministocinsa

Date:

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya rantsar da sabbin Ministoci 45 da Majalisar Dattijai ta sahale masa ya nada.

An gudanar da rantsuwar ce a Fadar Shugaban ta Aso Rock da ke Babban Birnin Tarayya Abuja, da safiyar Litinin.

Wadanda shugaban ya fara rantsarwa su ne Babban Lauyan Gwamnati kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi da na Iskar Gas, Ekperipe Ekpo da kuma Karamar Ministar Kwadago da Samar da Ayyukan yi Nkiruka Onyejeocha da ta Harkokin Mata Uju Kennedy, sai na Ilimi, Tahir Maman.

Kazalika, a rukuni na biyu kuma, Tinubu ya rantsar da Ministan Noma da Samar da abinci, Abubakar Kyari da na Harkokin Waje, Yusuf M. Tuggar da na Lafiya da Walwalar Jama’a, Ali Pate

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...