Saurari premier Radio
43.9 C
Kano
Wednesday, April 24, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsTattalinArziki

Tag: TattalinArziki

spot_imgspot_img

Gwamnatin Kano: Rabon tallafin kayan sallah | Premier Radio | 19.04.2023

Ma’aikatar harkokin mata da ci gaban jama’a ta jihar Kano ta raba sabbin tufafi ga kananan yara a jihar. Kwamishiniyar harkokin mata Dr Zahra’u Muhammad-Umar...

Badakala: Majalisa ta gayyaci ministoci 2 | Premier Radio | 12.04.2023

Kwamitin Majalisar Wakilan kasar nan da ke bincike kan zargin batan gangar danyen mai miliyan 48 a ya gayyaci Ministocin Kudi da na Shari'a...

CBN ya zargi bankuna da yi masa zagon kasa

Babban Bankin kasa (CBN) ya zargi wasu bankuna da yi masa zangon kasa ta hanyar boye sabbin takardun kudade tare da ci gaba da...

Kamfanin Shell zai biya manoman Neja- Delta diyyar Dola Miliyan 16

Hafsat Nasir Umar   Kamfanin hakar danyen man fetur na Shell zai biya diyyar dala miliyan 16 ga wasu manoma a yankin Neja-Delta.   Hakan na cikin diyyar...

Najeriya zata fara karbar haraji a hannu ‘yan crypto

Abdulrashid Hussain   Najeriya za ta fara karbar haraji daga masu amfani da kundin Internet na crypto currency.   Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare, Zainab Ahmad, ta sanar...

Gwamnatin Tarayya za ta fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci – Minista

Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo, ya ce gwamnatin tarayya na shirin samar da ayyukan yi ga mutane miliyan 21 tare da fitar da mutane miliyan...

Gwamnonin Najeriya zasu gudanar da taro kan tattalin arziki.

Mukhtar Yahya Usman   Gwamnonin jihohi kasar nan 36 za su gidanar da wani muhimmn taro a ranar Laraba a Abuja domin tattauna batutuwan da suka...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img