Saurari premier Radio
33.9 C
Kano
Thursday, April 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsPolice

Tag: Police

spot_imgspot_img

Sanyi: An samu gawar mata da miji a kulle a daki a nan Kano.

An samu Sulaiman Idris, Dan shekara 28 da matar sa Maimuna Hallilu mai shekaru, 20 a mace a kan gadon su na aure.   Lamarin ya...

‘Yan sanda sun kama barayin da suka saci takalmi a Ekiti

'Yan sanda a jihar Ekiti sun kama mutum biyu Olamide da Michael kan zargin sata takalma da fasa gidaje 16 da kantina a Ado...

Gwamnatin Katsina ta dawo da haramcin hana hawa bubara a jihar

Rundunar ‘yan sandan Katsina ta tabbatar da dawo da haramcin hana hawa babura a fadin jihar. Wannan na zuwa watanni 4 bayan da gwamnatin jihar...

Akwai yiwuwar kai hare-haren ta’addanci a Legas- “Yan Sanda

Rundunar ‘yan sandan Legas ta sanar da cewa tana cikin shirin ko-ta-kwana bisa zargin ‘yan ta’adda za su kai hare-hare a wasu muhimman wurare...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img