Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Friday, April 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsKano Pillars

Tag: Kano Pillars

spot_imgspot_img

Zargin shigar magoya baya fili ya sanya anci tarar Pillars Miliyan Daya

Mahukuntan shirya gasar Firimiyar Najeriya, sunci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano pillars Naira Miliyan Daya, bayan kammala wasan mako na 4 da Rivers...

Da dumi-dumi: Evans Ogenyi ya zama sabon mai horar da Kano Pillars

Ƙungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta sanar da Evans Ogenyi a matsayin sabon babban mai horar da tawagar. Evans wanda a baya tsohon mai...

Da dumi-dumi: Kano Pillars za ta sanar da sabon mai horar da ita a wata mai kamawa-Malikawa

Mai rikon shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Dr. Ibrahim Galadima ya ce a wata mai zuwa, kungiyar za ta sanar da wanda...

Magoya bayan Pillars na bukatar a dauki Usman Abdallah sabon mai horarwa

Yayin da ake shirye-shirye fara sabuwar kakar Wasannin shekarar 2022/2023 wasu magoya bayan Kano Pillars na bukatar kungiyar ta dauki Usman Abdallah a matsayin...

An sake hana Kano Pillars buga wasa a gida

Hukumar dake shirya gasar Premier ta kasar nan (LMC) taci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars naira miliyan tara tare da sauya mata...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img