Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin tarayyaShugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya taya Al’ummar Musulmi Murnar Shagulgulan Salla...

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya taya Al’ummar Musulmi Murnar Shagulgulan Salla Babba.

Date:

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya taya al’ummar musulmi murnar shagulgulan salla babba da aka fara a yau Lahadi, tare da bukatar yan kasa da suyi koyi da kyawawan dabi’un da suka koya.

Shugaban ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun sa Ajuri Ngelale, ya sanyawa hannu tare da aike ta ga manema labarai.

Tinubu ya kuma bada tabbacin cewa mulkin sa zai cigaba da sanya bukatu da walwalar al’ummar kasar nan a gaba fiye da komai tare da fatan ganin walwala da zaman lafiya sun wanzu a fadin kasar nan baki daya.

Bola Tinubu, ya ce sadaukarwa da aiki sinadarai ne na gina kasa, yana mai cewa yin aiki tare shine zai samar da muhimmin canjin da ake bukata.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...