Saurari premier Radio
23.8 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiNNPC ya ayyana dokar ta-baci kan harkokin hako danyen mai da fitar...

NNPC ya ayyana dokar ta-baci kan harkokin hako danyen mai da fitar da shi.

Date:

A nan kuma, kamfanin man fetur na kasa ya ce, ya ayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin haƙo danyen mai da fitar da shi daga ƙasar nan.

Shugaban kamfanin, Mele Kyari, ya ce an ɗauki matakin ne da zummar haɓaka yawan man da ake haƙowa, inda ya nuna bincike na iya Nijeriya haƙo fiye da ganga milyan biyu a kowacce rana.

Yayin wani taron masu ruwa-da-tsaki a harkar mai jiya Talata a Abuja, ya ce kokarin zai taimakawa kamfanin man, da abokan hulɗarsa samun damar kawo ƙarshen dukkan matsalolin da suka addabi kamfanin, da ma na bangarorin bakidaya.

Da yake magana kan motoci masu amfani da makamashin gas, Mele Kyari ya ce tuni kamfanin ya gina tashoshin makamashin CNG da dama, inda za su ƙaddamar da goma sha biyu daga ciki a Lagos gobe Alhamis.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...