Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiNayi farin cikin juyin mulkin kasar Gabon

Nayi farin cikin juyin mulkin kasar Gabon

Date:

Fayose yace a kasa irin wadda mutum guda zai yi babakere kan karagar mulki na tsawon shekaru 30 ko 40, kawar da shi ta kowacce hanya ba aibu bane.

Yace da wannan ne Najeriya ta banbanta da sauran, sabida karkon da dimokradiyya ta yi, kuma mulki ke zagayawa tsakanin jam’iyyu da mabanbantan mutane.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories