Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiMasu fafutuka a Kenya na shirin sabuwar zanga-zanga.

Masu fafutuka a Kenya na shirin sabuwar zanga-zanga.

Date:

Masu fafutuka a Kenya na shirin sabuwar zanga-zanga, mako guda bayan nuna adawa da shirin gwamnati na ƙarin haraji da ta rikiɗe tarzoma.

A ranar Talatar da ta gabata dandazon masu zanga-zangar lumana sun taru a majalisar dokokin ƙasar, bayan sanarwar ƴan majalisa sun aminci da ƙudurin dokar mai cike da cece-kuce.

BBC Hausa a ruwaito cewa shugaba William Ruto ya ce ba zai rattaba hannu kan dokar ba, amma masu boren na ci gaba da kiran a ɗauki mataki kan gwamnnatin da cin hanci da rashawa.

A jiya Litinin hukumar kare haƙƙin ɗan adam ta Kenya ta ce aƙalla mutane 39 jami’an tsaro suka kashe a faɗin ƙasar tun bayan fara zanga-zangar a ranar 18 ga watan Juni, amma gwamnati na cewa mutum 19 ne.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...