Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiMakiyaya sunyi watsi da dokar kafa hukumar kiwo ta ƙasa.

Makiyaya sunyi watsi da dokar kafa hukumar kiwo ta ƙasa.

Date:

Makiyaya a kasar nan sun yi watsi da kudirin dokar kafa hukumar kiwo ta kasa ta 2024.

Kudurin dokar, wanda Sanata Titus Tartenger Zam dake wakiltar arewacin Jihar Benue ya gabatar a gaban Majalisar dattawan kasar nan tuni ya tsallake karatu na biyu.

Dokar dai na nufin kafa wuraren kiwo na makiyaya a jihohinsu na asali, dokar ta kuma yi tanadin daurin shekaru biyar a gidan ajiya da gyran hali da kuma tarar Naira dubu 50 ga wadanda aka kama da zuwa wata Jihar dan yin kiwo.

Sanata Titus ya Kuma ce, kafa wannan doka zata kawo karshen fadace-fadace tsakani Manoma da Makiyaya da yaki ci yaki cinyewa a wasu jihohin kasar nan.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...