Saurari premier Radio
25.9 C
Kano
Monday, July 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiMai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado Bayaro ya ce kungiyoyi a...

Mai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado Bayaro ya ce kungiyoyi a kasar nan suna da rawar da za su taka Wajen taimakawas al’umma.

Date:

Mai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado Bayaro ya ce kungiyoyi a kasar nan suna da rawar da za su taka Wajen taimakawas al’umma.

Sarkin ya bayyana haka ne lokacin da ya karbi Bakoncin kungiyar khalifa Dan kade Charity Foundation karkashin jagorancin Alhaji khalifa Mustapha Dan kade a fadarsa.

Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana jin dadinsa ganin an samu kungiyar da take kulawa da al’ amura makarantun Al’qur ‘ani mai girma da tsangayu.

Anasa jawabin shugaban kungiyar Alhaji khalifa mustapha Dan kade ya ce sunje fadar ne domin su sanar da sarki irin cigaban da kungiyar ta samu.

Shugaban kungiyar ya bawa masarautar kano kyautar manhajar da suka kirkira domin makarantun tsangaya su rika karatu cikin nutsuwa.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories