Mukhtar Yahya Usman
Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu har goma 12 a fadin kasar nan. A cikin sha biyunnan , Kano ta sami guda biyu.
Gwamnatin ta amince da kafa sabbin jami’o’i ne a zaman majalisar zartarwa ta kasa da ya gudana ranar Litinin.
Ga jerin sunayen jami’o’i da aka amince a Samar
1- Khalifa Isiyaku Rabiu University, Kano,a ko jihar Kano.
2-Baba Ahmed University, da ke nan Kano.
3-PEN Resource University, a jihar Gombe.
4- Al-Ansar University, da ke Maiduguri, a jihar Borno.
5- Margaret Lawrence University, Calilee, da ke jihar Delta.
6- Sports University, Idumuje, Ugboko, a jihar Delta State.
7- SAISA University of Medical Sciences and Technology, da ke jihar Sokoto.
8- Nigerian British University, Asa, a jihar Abia.
9- Peter University, Achina-Onneh, a jihar Anambra.
10-Newgate University, Minna, a jihar Neja.
11- European University of Nigeria, Duboyi, Abuja, FCT,
12- North West University, Sokoto, a jihar Sokoto.
Dukkanin jami’o’in za su samu raino daga manyan jami’o’in gwamnatin tarayya da ke jihohinsu.