Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiGwamnatin tarayya ta ce akalla mutane 23,000 da suka bace a fadin...

Gwamnatin tarayya ta ce akalla mutane 23,000 da suka bace a fadin kasarnan sanadiyar matsalolin tsaro kuma har yanzu ba a gansu ba.

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce akalla mutane 23,000 da suka bace a fadin kasarnan sanadiyar matsalolin tsaro kuma har yanzu ba a gansu ba.
Ministar harkokin jin kai Betta Edu ta bayyana hakan a wani taron tunawa da ranar bacewar alumma ta kasa da hukumar kare hakkin dan Adam ta shirya, ta ce har yanzu ba a tantance ainihin adadin mutanen da suka bace a kasar nan ba.
Edu, wanda Daraktan Agaji Ali Grema ya wakilta a wurin taron, ta ce ana bukatar ingantacciyar hanya don samar da sahihan Rahotanni da zasu taimaka wajen da kuma gano mutanen da suka bata.
Tace rahotan da cibiyar ICRC da kungiyar agaji ta Red Cross Society suka fitar ya nuna mutane 25,000 ne suka bace a sakamakon tashe tashen hankula a yankin Arewa maso Gabas.
Kuma wannan adadi yana wakiltar rabin adadin mutanen da suka bace a fadin Afirka.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories