Saurari premier Radio
23.8 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiGwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa rundunar sojan kasar nan ta...

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa rundunar sojan kasar nan ta hallaka kasurgumin ‘dan bindigar nan mai suna Buhari Alhaji Halidu.

Date:

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa rundunar sojan kasar nan ta hallaka kasurgumin ‘dan bindigar nan mai suna Buhari Alhaji Halidu a kokarin kawar da ‘yan bindiga a wasu yankunan jihar.

Gwamnatin jihar ta ce ana ci gaba da aikin kai hari kan ‘yan bindigar a yankunan da ke fama da matsalar tsaro.

Kananan hukumomin Giwa, Birnin Gwari da Igabi dai na daga cikin masu fama da hare haren ‘yan bindiga na bangaren Buharin Yadi.

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce rundunar sojan ta yi nasarar hallaka ‘dan bindigar da tawagarsa a dajin da ke kananan hukumomin Giwa a jihar Kaduna da kuma Sabuwa a jihar Katsina, kamar yadda mukaddashin kwamishinan tsaro na jihar Kaduna, Malam Samuel Aruwan ya tabbarwa Muryar Amurka.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...