Saurari premier Radio
24.7 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiGwamnan Kano ya bada umarnin biyawa ɗaliban jihar Kano dake karatu a...

Gwamnan Kano ya bada umarnin biyawa ɗaliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Bayero Kudin Makaranta

Date:

Gwamnan ya bada umarnin biyawa ɗaliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Bayero su kimanin dubu bakwai (7) naira miliyan 700 kuɗin makaranta.
Matakin hakan yazo bayan karin kuɗin makaranta da jami’oin gwamnatin tarayya sukayi, sakamakon janye tallafin Man Fetur, wanda yasa dalibai da dama cikin halin matsi da neman tallafi daga masu riƙe da kujerun mulki, da sauran bangarorin al’umma.
Gwamnan na Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yace tuni ya amince a fitar da kudin, Yace nan gaba kadan za’a sanar da bayani kan yadda tsarin biyan kudin makarantar ga daliban jami’ar Bayero yan asalin Kano zai kasance.

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...