Shugaban kungiyar kasashen yammacin afurka (ECOWAS) Mr, Jean-Claude Brou, ya bayyana cewa kungiya ta cigaba da zama don kaddamar da kudin bai daya na kasashen...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya nemi gafarar al’ummar kasar nan kan yadda Karancin man fetur ke dagula ratuwarsu. Wannan na kunshe cikin...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aza harsashin aikin gina masana’antar siminti ta kamfanin BUA a Jihar Sakkwato. Buhari ya kaddamar da aikin gina masana’aantar wadda...