Umar Idris Shuaibu Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyarta wajen dawo da martabar hukumar kula da hakkin mai saye ta jihar. Mai rikon mukamin shugabancin...
Mukhtar Yahya Usman Majalisar Malamai ta jihohin Yarbawa ta baiwa gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje sarautar Alaudden of Yoruba Wanan na zuwa ne kwanakin biyu...
Kwamishinan al’amuran addinai na Kano Muhammad Tahar Adam ya caccaki Gwamna Ganduje kan ziyarar da ya kaiwa Shekarau da Murtala Sule Garo. Kwamishinan ya bayyana...
Karibullah Abdulhamid Namadobi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa shugaban ma’aikatan Kano, Usman Bala umarnin ci gaba da kula da ayyukan ofishin shugaban ma’aikatan...
Mukhtar Yahya Usman SanataBarau Jibril ya sayi fom din takarar Sanatan Kano ta Arewa a jam’iyyar APC a kokarinsa na sake komawa kam kujerarsa. Sanata...